Tuesday, 8 October 2019

Kalli hotunan Diyar Gwamnan Zamfara da Angonta da aka yi aurensu kwanannan

Wadannan hotunane daga wajan bikin diyar gwamnan jihar Zamfara, Rukayya Bello Matawalle da Angonta, Mukhtar da aka yi a makon daya gabata.Auren ya samu halartar manyan baki da suka hada da gwamnoni masu ci da tsaffi sannan an biya sadaki Naira 100,000.

Muna taya su murna da fatan Allah ya bada zaman lafiya da zuri'a dayyiba.


Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment