Monday, 7 October 2019

Kalli Kamfanin Shinkafa 'Yar Katsina

A baya kamfanin na samar da buhu 30 na shinkafa a kowace rana, amma yanzu yana samar da buhu 300 a duk rana, inda ake sayar da buhu daya kan farashin naira dubu 13,800.


Haka kuma a jihar Katsina ne ake shirin samar da kamfanin shinkafa na Darma rice wanda za a kashe kimanin naira bilyan 15 wajen gina shi, wanda kuma za a kammala shi nan da watan Yuli na 2020.


Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment