Sunday, 6 October 2019

Kalli kayatattun hotuna daga auren Gurguwa Bilkisu da Angonta Adnan

Baiwar Allahn nan gurguwa me rajin kare hakkin guragu me suna Bilkisu kenan da Angonta, Adnan yayin daurin aurensu da aka yi wanda ya samu halartar 'yan uwa da abokan arziki sannan da dama jama'ar gari, musamman a shafukan sada zumunta suka yi musu fatan Alheri.Cikin wanda suka musu fatan Alheri hadda hadimin shugaban kasa, Bashir Ahmad.

Muna taya su murna da fatan Allah ya ba zuri'a dayyiba.Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment