Monday, 7 October 2019

Kalli kayatattun hotuna daga wajan bajakolin Kimiyya da fasa da Najerita halarta a Dubai

Wadannan kayatattun hotunanae daga Dubai inda za'a yi bajakolin kimiyyar fasaha da yankin gabas ta tsakiya. Hotunan bangaren da Najeriya zata yi nata bajakolin kenan kamar yanda ake gani a wadannan hotunan an kayata gurin da kalolin tutar Najeriya.

Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment