Saturday, 12 October 2019

Kalli Kungiyoyin kwallon kafa 50 mafiya shahara a Duniya

Masu tantance kungiyoyin kwallon kafa mafi ya hazaka a Duniya sun fitar da kungiyoyi 50 sa suka fi nuna bajinta a bana. Barcelona ce ta 1 sai kuma Liverpool da ta zo ta 2.

Masu tantancewar sun bayyana cewa sun yi amfani da hazakar da kungiyoyi suka nuna a shekarar 2018 data gabata wajan fitar da wannan jerin kungiyoyi da suka yi.

Man United dai ta zo ne a matsayi na 46.

Ga cikakken sunayen kungiyoyin kamar haka:

1. Barcelona (Spain)
2. LIVERPOOL (England)
3. River Plate (Argentina)
4. MAN CITY (England)
5. Valencia (Spain)
6. Real Madrid (Spain)
7. Boca Juniors (Argentina)
8. Athletico Paranaense (Brazil)
9. Palmeiras (Brazil)
10. CHELSEA (England)
11. ARSENAL (England)
12. Atletico Madrid (Spain)
13. Bayern Munich (Germany)
14. Al Hilal (Saudi Arabia)
15. Sevilla (Spain)
16. Tigres (Mexico)
17. Gremio (Brazil)
18. Monterrey (Mexico)
19. Juventus (Italy)
20. Ajax (Holland)
21. Flamengo (Brazil)
22. Eintracht Frankfurt (Germany)
23. TOTTENHAM (England)
24. Napoli (Italy)
25. PSG (France)
26. Porto (Portugal)
27. Guangzhou Evergrande (China)
28. Shanghai SIPG (China)
29. Internacional (Brazil)
30. Kashima Antlers (Japan)
31. Ulsan (South Korea)
32. Al Nassr (Saudi Arabia)
33. Getafe (Spain)
34. Atletico Mineiro (Brazil)
35. Villarreal (Spain)
36. Joenbuk Motors (South Korea)
37. Inter Milan (Italy)
38. Santos Laguna (Mexico)
39. Al Ahly (Egypt)
40. Junior (Colombia)
41. Benfica (Portugal)
42. Roma (Italy)
43. Club America (Mexico)
44. RB Leipzig (Germany)
45. Lokomotiv Moscow (Russia)
46. MAN UTD (England)
47. Atalanta (Italy)
48. Real Betis (Spain)
49. Espanyol (Spain)
50. Lazio (Italy)Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment