Monday, 14 October 2019

Kalli wacce ta lashe gasar kyau ta Najeriya

Matashiya, Nyekachi Douglas 'yar shekaru 22 data wakilci jihar Rivers a gasar matan da suka fi kyau a Najeriya ce ta lashe kyautar.
Nyekachi ta doke sauran 'yan mata 36 da suka wakilci jihohinsu inda ta zo ta 1.


Wannan nasara da ta yi ta bata damar wakiltar Najeriya a gasar matan da suka fi kyau a Duniya da za'a yi a birnin Landan na kasar Ingila a watan Disamba me kamawa ifan Allah ya kaimu.

Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment