Thursday, 3 October 2019

Kalli wasu mata, "Musulma" da Kiristar da suka yi auren Jinsi

Wadanan hotunan sun rika yawo a shafukan sada zumunta inda suka dauki hankula sosai, Labarin dake tattare da hotunan shine cewa wata "Musulma" ce da kirista suka auri juna dan Madigo.Saidai da yawa sun yi Allah wadai da wannan abu.

Inda wasu kuma suka rika bayyana cewa wadda ake cewa musulmace ba musulmar gaskiya bace.


Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment