Thursday, 17 October 2019

Kalli yanda Tsarin Ka'aba zai koma A Shekarar 2030

ALLAHU AKBAR!

Wannan shi ne sabon tsarin da ake so a yi wa Masallacin Ka'abah na Makkah nan da shekarar 2030.
Allah ka kara daukaka darajar Addinin Musulunci.Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment