Pages

Monday 21 October 2019

Kalli zafafan hotunan Maryam Yahaya rike da wayarta ta iphone 11 ta sama da Naira dubu Dari 6

Tauraruwar fina-finan Hausa, Maryam Yahaya kenan a wadannan hotunan nata data sha kyau kamar yanda ta saka a shafinta na sda zumunta.



Maryam ta dauki hoto da sabuwar wayarta 'yar yayi, iphone 11 wadda kudinta ke kamawa daga Naira dubu dari 4 zuwa sama da dubu dari 7.


Hotunan sun dauki hankula.

Muna mata fatan Alheri.





Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

1 comment: