Sunday, 20 October 2019

Kwana daya bayan ya dauki hoton Selfie a makara ya mutu

Wannan wani Mutum ne daga jihar Benue da ya shiga cikin makara ya dauki hoton Selfie, saidai awanni 24 bayan hakan kuma sai ya mutu sanadiyyar hadarin mota.

Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment