Wednesday, 9 October 2019

Ma'aikatun da suka fi samun kaso me tsoka a kasafin kudin 2020

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya gabatar da masafin kufim shekarar 2020 a gaban zauren majalisar wakilai ta kasa da ya kunshi 'yan majalisar dattawa da na wakilai.


Ga kadan daga cikin abinda wasu daga cikin ma'aikatun Gwamnati suka samu.

Ma'aikatar ilimi ta tarayya (‪Education): N48bn‬

Ma'aikatar wutar lantarki ta kasa (‪Power): N127bn‬

Ma'aikatar ayyukan gona da cigaban arkara‪(Agriculture and Rural Devt): N83bn‬

Ma'aikatar Ayyuka da Gidaje (‪Works and Housing): N262bn‬

‪Ma'aikatar Sufuri (Transportation): N123bn‬

Hukumar ilimim bai-daya (‪UBEC): 112bn‬

‪Ma'aikatar Tsaro (Defence): N100bn‬

‪Zonal Intervention Projects: N100bn‬

Ma'aikatar albarkatun Ruwa (‪Water Resources): N82bn‬

‪Neja Delta: 81bn‬Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment