Wednesday, 9 October 2019

Masari Ya Nada Mataimaki Na Musamman Kan Addini Musulunci Bangaren Darika

Gwamnan Jihar Katsina, Alhaji Aminu Bello Masari ya nada Alhaji Bishir Dan Gambo, a matsayin mataimakin na musamman kan harkokin addini bangaren Darika.
Jawabin nadin na kunshe a wata takarda da Sakataren Gwamnatin Jihar Katsina, Alhaji Mustapha Muhammad Inuwa ya sanyawa hannu. Wanda nadin ya Fara aiki tunda ga 3 ga Oktoba. 

Alhaji Bishir Dan Gambo ya sha alwashin kara kawo hadin kai tsakanin matasa,da Kuma manyan shehunan darika a jihar Katsina. Ya bayyana haka a lokacin da yake tattaunawa da RARIYA.Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment