Saturday, 12 October 2019

Masu Garkuwa da mutane sun bukaci a biyasu miliyan 20 kamin su saki shugaban makarantar Kaduna

Masu garkuwa da mutane a jihar Kaduna da suka sace shugaban makarantar Sakadire ta Kajuru Mr. Francis Maji sun bukaci da a biya kudin fansa Miliyan 20 kamin su sakeshi.
Masu garkuwa da mutanen sun kira matar shugaban makarantarne suka shaida nata haka kamar yanda The Nation ta ruwaito.

Saidai daga baya sun yo kasa inda suka bukaci a biya miliyan 5.Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment