Saturday, 12 October 2019

Ronaldo ya ci kwallo ta 699

Tauraron dan kwallon kasar Portugal, Cristiano Ronaldo ya ci kwallo ta 699 a gaba dayan wasannin da ya buga a harkar kwallon kafa.Yaci kwallon ta 699 ne a wasan da Portugal din ta buga da kasar Luxembourg a jiiya, Juma'a inda Portugal din ta yi nasara da ci 3-0 a ci gaba da neman shiga gasar Euro 2020.

Ronalfon ya bayyana farin cikinshi da cin kwallon ta shafinshi na sada zumunta inda yace yawa kanshi da kasar tashi murnar kwallon da ya ci.
Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment