Monday, 7 October 2019

SHARI'AR ZABEN BAUCHI: Kauran Bauchi Ya Yi Nasara Kan M.A Abubakar

Gwamnan jihar Bauchi Bala Abdulkadir Muhammad (Kauran Bauchi) ya yi nasara kan tsohon Gwamnan Jihar Muhammad Abdullahi Abubakar a kotun sauraren karar zabe dake jihar Bauchi a yau Litinin.


Rahotanni sun nuna cewa kotu ta kori kusan dukkan shaidu 33 da APC ta gabata a gabanta.Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment