Wednesday, 9 October 2019

Shugaba Buhari ya gana da kwamitin dake bashi shawara kan tattalin arziki

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari kenan a wadannan hotunan yayin ganawar da yayi da kwamitin dake bashi shawara kan tattalin arziki yau, Laraba a fadarshi ta Villa dake babban birnin tarayya, Abuja.Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment