Tuesday, 8 October 2019

Shugaba Buhari zai gabatar da kasafin kudin 2020 ga majalisa

A yau Talatane shugaban kasa, Muhammadu Buhari zai gabatarwa da majalisar tarayya kasafin kudin shekarar 2020.Rahotanni daga babban birnin tarayya,Abuja sun bayyana cewa an saka tsaro na musamman a birnin saboda fitar da shugaban kasar Zaiyi.
Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment