Saturday, 12 October 2019

Shugaban Buhari zai kashe Naira Biliyan 1.492 wajan kula da jiragen da yake hawa a 2020

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari zai kashe Naira Biliyan 1.492 wajan kyara da kula da Jiragen samar da yake hawa a shekarar 2020 kamar yanda yake kunshe a cikin kasafin kudin da ya gabatarwa majalisa.
Gyare-gyaren da za'awa jiragen shugaban kasar sun hada da saka Talabijin da Internet a cikin jirgin, Zuba man jirgin, dadai sauran gyare-gyare.Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment