Saturday, 5 October 2019

Ta Rasu A Jiya Yayin Da Za A Daura Aurenta A Yau Asabar

INNALILLAHI WA'INNA ILAIHI RAJI'UN 

Allah ya yi wa Fatima Abubakar Yola rasuwa a daren jiya Juma'a wato ranar jajiberin aurenta.


An dai shirya auren Fatima Abubakar ne da Angonta Abdulbasiru Tijjani saminu a yau Asabar 05/10/2019, da misalin karfe 1:30 na rana bayan sallar Azuhur.
    
Allah ya gafarta mata.Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment