Thursday, 10 October 2019

Tsakanin Mansurah Isa da wani dake barazanar kasheta

Tsohuwar tauraruwar fina-finan Hausa,Mansurah Isah ta gamu da wani dan damfara wanda yayi ikirarin cewa shi shugaban Boko Haram ne kuma an aikashine ya kasheta.
Mansurah ta bayar da labarin cewa mutumin ya aike mata da sakone ta manhajar whatsapp inda yace amma idan bata so ya kasheta to ta biyasgi Dala 1,500.


A Martaninta, Mansurah ta bayyana cewa bata jin tsoron mutuwa kuma ita tsaron Allah kawai take nema bana mutum ba. Ta kara da cewa kar ya damu maganar kudi, ya gaya mata inda zai yi aikin ta kai kanta dan ta sauwake mai aikinshi.Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment