Wednesday, 9 October 2019

Tsohuwar Jarumar Finafinan Hausa, Wasila Isma'il Ta Cika Shekaru 17 Da Yin Aure

A jiya ne darakta Al-Amin Ciroma da jaruma Wasila Isma'il suka cika shekara 17 da aure. Allah ya ƙara ƙauna da ƙaruwar arziki, amin.


Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment