Wednesday, 9 October 2019

Wata Sabuwa: Sojoji Za Su Rika Tambayar Katin Zama Dan Kasa A Wurin 'Yan Najeriya

Daga yanzu sojoji za su rika neman ganin katin zama dan kasa daga wurin 'yan Najeriya a wani sabon tsari na kawar da ta'addanci.


Shugaban rundunar sojojin Najeriya, Lt-Gen. Tukur Buratai ne ya bayyana wannan mataki a lokacin kaddamar da murmushin Kasa na 4 don kawar da ayyukan ta'addanci a yankin Arewa maso GabasKu biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment