Friday, 11 October 2019

'Yar Shekara Biyar Ta Zama Gwamnan Rikon Kwarya Na Tsawon Minti Biyu A Jihar Zamfara

Gwamnan jihar Zamfara, Bello Muhammad  ya miƙa mulkin jihar Zamfara na tsawon minti biyu ga wata yarinyar 'yar asali karamar hukumar Tsafe mai suna Asama'u Habibu Tsafe, 'yar makarantar firamare ta Ali Akilu Model School dake Tsafe.
Gwamna Matawalle ya bada ragamar mulkin na tsawon minti biyu ne saboda kwazon ta ga harka ilmin addini da na zamani.

Gwamnan riƙon kwaryar ta rattaba hannu tare da zartar da wasu ayyuka da suka shafi tsaro da ci gaban jihar Zamfara.

Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment