Sunday, 20 October 2019

Yarinyar da Inyamurai suka sace daga Kano suka canja mata suna zuwa Chioma Ta Koma A'isharta!

Hoton farko Aisha ce ta yi irin ɗaurin kannan na ƴan matan Kano mai jan hankalin ƴan Zaria, har ta fi kyau a cikin shigarta ta Musulmi Alhamdulillah Masha Allah.


Hoto na biyu lokcin tana Chioma ƴan Anambura Amman dai Inyamuran nan da suka sace yaran a Kano sun cuce mu Allah ya isa, Allah Ta'ala ya kuƙuɓuta da duk yaran da aka sace aka arnantar da su. #JusticeForKano9Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment