Pages

Monday 21 October 2019

'Yata a Rika daura Dankwali Saboda Shedanu>>Daso ta gayawa Maryam Yahaya bayan ta saka hotuna kai ba dan kwali a Instagram

Bayan da tauraruwar fina-finan Hausa, Maryam Yahaya ta saka wadannan hotunan nata a shafinta na Instagram, Kai ba dan kwali, abokiyar aikinta kumwa wadda take fitowa a matsayjn uwa, Saratu Gidado da aka fi sani da Daso ta jawo hankalinta ta rika saka Hijabi.



Daso ta bayyana cewa, "'yata a dinga daura dan kwali saboda shedanu"

Wannan magana da Daso ta wa Maryam Yahaya ta dauki hankula.







Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment