Sunday, 3 November 2019

A Karshe dai Shugaba Buhari ya saka ranar Bude iyakokin Najeriya

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya amince da tsawaita lokacin rufe iyakokin kasarnan da jami'an tsaro ke yi inda a yanzu an saka ranar 30 ga watan Janairu na shekarar 2020 dan bude iyakokin Najeriyar.Shugaban ya amince da hakanne inda kuma aka aikawa jami'an da nauyin aikin ya rataya a wuyansu dan su tabbatar da yin hakan, kamar yanda Jaridar The Sun ta Najeriya ta ruwaito.

Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment