Thursday, 7 November 2019

Abdulrashid Maina ya bayyana a Kotu kan kujerar Guragu

Shugaban hukumar gyaran fansho, Abdulrashid Maina ya bayyna a gaban kotu kan kujerar guragu a zaman sauraren shari'arshi da aka yi  inda ake zarginshi da sama da fadi da kudin fansho da suka kai sama da Naira Biliyan 100.
Alkali Okon Abangya daure Maina da Danshi a gidan yari bauan da ake zarginshi da laifuka 12.

Maina na neman  An bayyanawa kotu cewa Maina na fama da rashin Lafiya amma ba'a bayyana ko wace iri bace.Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment