Wednesday, 6 November 2019

AKWAI MATSALA FA: Matashi Ya Yi Wanka Da Ruwan Kwata Saboda Murnar Ganduje Ya Baiwa Murtala Sule Garo Kwamishina

Shi ma ga wani matashin masoyin Hon. Murtala Sule Garo da aka nuno shi cikin faifain bidiyon yana wanka da ruwan kwata saboda murnar an sake naɗa shi kwamishina.


Wannan ai tsohon abun ya yi ne wanka da ruwan kwata saboda wani masoyin gwamna kwanaki ya yi har ya samu babur.

Shi kuma da ya sani ya zo da sabon salo a wannan karon ya yi wanka da ruwan fetur sai ya yi ɗan babule a karshe shi kuma sai ya samu mota.Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment