Monday, 11 November 2019

Ala Ya Zama Sarkin Wakan Sarkin Dutse

Mai Martaba Sarkin Dutse, Alhaji Nuhu Muhammad Sanusi ya nada Fasihin mawaki Aminu Ladan Abubakar (ALA) a matsayin sarkin wakan sarkin Dutse.

Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment