Friday, 8 November 2019

Allah Sarki:An sakata Makaranta Bayan da ta nuna Sha'awar hakan

Yarinya mai talla da ta rattaba hannu a rigar wani matashi da ya kammala rubuta jarabawar karshe a jami'ar Minnq, hotunan da aka nuno ta tana rattaba hannu a rigar dalibin, ya yi matukar sosa zuciyar jama'a, wanda hakan ya sa aka soma farautar ta domin sanya ta a makaranta.


Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment