Tuesday, 5 November 2019

An kashe me wa Ronaldo Kwalliya

An yiwa me yiwa tauraron dan kwallon kafar kasar Portugal me bugawa kungiyar Juventus wasa, Cristiano Ronaldo kwalliya kisan gilla ta hanyar caccaka mai wuka a dakin hotaldinshi dake birnin Zurich na kasar Swizerland.Mutumin me suna Rocardo Marques Ferreira ya kasance me wa Ronaldo kwalliya kuma an ga yankan da aka mai a ciki sau da dama.

'Yansandan Birnin sun bayyana kama wani mutum dan shekaru 39 da ake zargi da hannu a kisan.

Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment