Thursday, 7 November 2019

An sake gano Wani Yaron Kano da aka sace

'Yan sanda na sun kara samo yaro guda daya mai suna Salisu yanzu haka suna hanya zuwa Kano, yanzu maganar yaran nan ba Kano9 bane Kano10 ne -Inji kwamishinan 'yan sandan jihar Kano

Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment