Sunday, 3 November 2019

Anti Yalash: Kalli Zaafafan hotunan Nafisa Abdullahi data nunawa masoyanta sabon gyaran gashin da ta yi

Tauraruwar fina-finan Hausa, Nafisa Abdullahi kenan a wadannan zaafafan hotunan nata data nunawa Masoyanta sabon gyaran gashin da ta yi, ta haskaka, tubarkallah.
Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment