Tuesday, 5 November 2019

Ba'a taba samun mataimakin shugaban kasa me nagartar Osinbajo ba>>Inji Sarkin Daura

Sarkin Daura, Alhaji Umar Faruq ya yabawa mataimakin shugaban kasa, farfesa Yami Osinbajo da cewa shune mataimakin shugaban kasa mafi nagarta da aka taba samu a kasar wanda ke da kishin Najeriya a zuciya.Sarkin ya bayyana hakane a karshen makon da ya gabata bayan a yayin taron nada dan 'yar uwar Buhari, Alhaji Musa Haro mukamin dan madamin Daura.

.Ya bayyana cewa masauru zasu ci gaba da baiwa gwambatin shugaba Buhari goyon baya.
Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment