Thursday, 7 November 2019

BADAKALAR SATAR MUTANE: An Kama Matasan Da Suka Shirya Zanga-zangar Lumana A Majalisar Kaduna

'Yan sanda sun kama wanda suka yi zanga-zangar lumana  a kofar majalisar jihar Kaduna. 


Zanga-zangar wadda aka yi ta a ranar Litinin din da ta gabata, matasan sun koka ne akan yawaitar sace-sacen mutane da ake yi a yankin Rigasa da kewaye. 

Matasan sun fito ne daga yankin Rgasa, Hayin Malam bello, Nariya da sauran yankin Rigasa.

Cikin wadanda suka shirya taron  sun hada da Barista Shehu Sanusi da Comrade Mustapha Dan Saudiyya wanda a yanzu suke hannun jami'an tsaro.Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment