Saturday, 9 November 2019

Dalibi Bakatsine ya gabatar da lambar Yabo guda 13 day samu daga Jami'ar ABU ga Basaraken garinsu

Dr. Murtala Saleh Dandashire, a lokacin da yake gwadawa Hakimin Ketare, Bello Muhammad Bello kyautuka goma sha uku da ya samu, daga Jami'ar Ahmadu Bello da ke Zaria, a sashen koyan aikin likita kuma ya zamo dalibin da ya fi kowanne dalibi kwazo a sashen a wannan shekara ta 2019.Dr. Murtala Saleh Dandashire, ya fito daga Karamar Hukumar Kankara da ke jihar Katsina. Kuma shine dalibin da ya lashe kyautuka goma Sha ukku a sashen koyon aikin likita na jami'ar Ahmadu Bello da ke Zaria a shekarar 2019.Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment