Wednesday, 27 November 2019

Dan shekaru 17 ya auri 'yar shekaru 16 a Anambra

Wadannan wasu matasane da suka yi aure a jihar Anambra. Yaron dan shekaru 17 ne ita kuwa yarinyar 'yar shekaru 17 cen, an musu auren gargajiyane kamar yanda shafin, anaedoonline ya ruwaito.Angon, Samto ya dena zuwa makaranta inda ya bayyanawa iyayenshi cewa shi aure yake so. Da farko sun ki amincewa amma da suka ga da gaske yake sai aka shirya aka daura aure.

An kuma bude musu shagon sayar da kaya dan su rike kansu.
Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment