Sunday, 3 November 2019

Danqari: Ji amsar da Hadiza Gabon da Rahama Sadau suka baiwa wani da ya ce sun dauki wannan hotonne kamin su yi wankan Janaba

Bayan da taurarin fina-finan Hausa, Rahama Sadau, Fati Washa da Hadiza Gabon suka saka wannan kayataccen hoton nasu da suka dauka tare a kasar Ingila a shafukansu na sada zumunta, hotunan sun dauki hankula inda jama'a, masoyansu suka bayyana mabanbanta ra'ayoyi akai.
Wani bawan Allah ya bayyana cewa, ya tabbatar da cewa Sun dauki hotonne kamin su yi wankan janaba.

Saidai Hadiza Gabon ta bashi zazzafar Amsa wadda tace da babanshi suka yi abinda yake tunani.

Rahama Sadau ma ta ryfa mata inda ta bayyana cewa baban nashi yana wankanne shiyasa su ba su yi ba.

Wannan lamari ya dauki hankula sosai. Dama dai masu iya magana sun bayyana cewa ifan baki yasan abinda zai fada to be san amsar da za'a mayar masa ba.

Karanta yanda abin ya kaya a kasa:Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment