Monday, 4 November 2019

Duk Wanda Na Baiwa Mukami Bai Taimaki Al'umma Ba Sai Na Tsige Shi, Inji Gwmna Bello Matawalle Na Zamfara

"Ko na baka mukami, idan baka taimakon al'umma wallahi sai na sauke ka, na baiwa wanda zai taimaki al'umma.


Duk wanda kuka ga na jawo na ba shi mukami, na ba shi ne don ya taimaka wa al'umma, idan kuka ga mutum kusa da ni ba na yi da shi, ko ban ba shi mukami ba, na fahimci cewa ba shi da amfani ga al'umma, ba ya  taimaka musu", cewar Gwamna Matawalle

Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment