Wednesday, 27 November 2019

Duk wanda yayi yunkurin kawo cikas ga nasarar da muka samu kan harkar tsaro zai dandana kudarsa>>Gwamnan Zamfara

"Ban Hana Kowa Ya Yi Adawa Ba, Amma Akan Sha'anin Tsaro Mutane Ba Su San Wahalar Da Na Sha Akan Kawo Karshen Ta'addanci Da Tashin Hankali Ba A Jihar Zamfara


Saboda Haka Ba Zan Dagawa Kowa Kafa Ba. Duk Mai Niyar Bata Min Aiki Ko Yi Wa Aikin Da Muke Zagon Kasa Don Cimma Wata Bukata Ta Shi Ko Waye Shi Ko Dan Waye, Za Mu Hukunta Shi", Cewar Gwamna Matawalle






Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment