Sunday, 10 November 2019

Femi Otedola Ya Baiwa Yaran Arewa Tallafin Naira Bilyan Biyar

Attajiri Otedola bayeraba ya taimakawa yaran Arewa maso gabas da zunzurutun kudi har naira bilyan biyar.


Attajiri Otedola ya bayar da kudaden ne a wajen taron kungiyar SAVE THE CHILDREN' wanda ya gudana a nan Nijeriya.

Cuppy Foundation sune suka karbi kudaden ta hannun yar'sa wacce ita ce shugabar kungiyar, za su yi amfani da kudaden wajen tallafawa rayuwar yaran Arewa maso gabas.

Allah da iko yake..

Daga Rabiu BiyoraKu biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment