Thursday, 28 November 2019

Gobe Shugaba Buhari zaikai ziyara kasar Guinea

A Gobe Juma'a Shugaba Buhari Zai Kai Ziyarar Wuni Guda Kasar Guinea Domin Halartar Taron Kasashe Masu Arzikin Gas


Bayan dawowarsa kuma, shugaba Buhari zai zarce mahaifarsa ta Daura domin yin hutun karshen mako.Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment