Sunday, 3 November 2019

Gwamnonin da suka raka shugaba Buhari Saudiyya sun dawo gida

Bayan sun raka Shugaba Buhari zuwa Saudiya domin halartar taron zuba jari, Gwamnonin Kebbi, Borno da Katsina, sun dawo gida Nijeriya.


Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment