Saturday, 9 November 2019

Hazikin Soja Ya Rasu A Fagen Daga A Maiduguri

INNA LILLAHI WA'INNA ILAIHI RAJI'UN

Mun yi rashin jajirtaccen hazikin jami'in soja ya rasu fagen yaki da miyagu 'yan ta'addan IS a Maiduguri.


Rashin Anas Salisu Garba Nadama, ba na 'yan uwansane kawai ba ne, rashicne na al'ummar jihar Zamfara baki daya. 

Anas haifaffen Garin Gusau ne a shiyar Tudun Wada, yana da kirki sosai mutum ne na mutane, mai cike da burin ganin ya taimaki 'yan uwansa da abokanansa, dawowarsa a kwanan baya ya bi 'yan uwa da abokanai yana raba masu kudade. 

Muna rokon ALLAH ya gafarta masa ya yi masa rahma, ya sa ya yi shahada. Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment