Monday, 4 November 2019

Hoton Matashi sanye da rikar yakin neman zaben shugaba Buhari karo na 3 ta dauki hankula

Wannan hoton wani matashi ne dake sanye da rigar dake dauke da rubutun yakin neman zaben shugaban kasa, Muhammadu Buhari ankaro na 3 a shekarar 2023, hoton ya dauki hankula a shafukan sada zumunta inda aka bayyana mabanbanta ra'ayoyi akai.Saidai tuni fadar shugaban kasa ta nesanta kanta da irin wadannan kiraye-kiraye na zarcewar shugaban kasar a karo na 3.
Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment