Saturday, 9 November 2019

Hotunan Wata 'yar Arewa tana wanka a kudiddifin Ninqaya sun jawo cece-kuce sosai

Wadannan hotunan wata matashiyace da ta saka a shafinta na Twitter inda aka ga tana ninkaya a kudiddifin Ninkaya, hotunan sun dauki Hankula sosai inda da dama suka bayyana cewa basu dace ba.
Saidai wasu, musamman daga kudancin kasarnan sun bayyana cewa hotunan nata basu da matsala dan kuwa gaba dayan jikinta a rufe yake.

Wasu dai sun canja hotunan nata inda suka idasa rufe sauran jikin nata ta hanyar siddabarun na'ura mai kwakwalwa.

Cece-kucen da ake akan hotunan sai da ya zama abu cikin manyan abubuwa 5 da aka fitattauwa akansu a shafin na Twitter.

An dai yi like na hotunan nata sama da sau dubu 10.Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment