Saturday, 30 November 2019

Inyamurar 'Yar Sandan Da Ta Musulunta Kuma Take Zuwa Aiki Da Hijabi

ALLAHU AKBAR

Sufeto Eucharia Halimat kenan, 'yar kabilar Ibo 'yar asalin jihar Inugu da ta musulunta kuma take zuwa aikin ta na dan sanda sanye da hijabi.Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment