Monday, 11 November 2019

Kalli Bidiyon haduwar Ali Artwork da Masoyiyarshi a Abuja

Tauraron me wasan barkwanci, Ali Artwork ya saki wani bidiyo me daukar hankali a shafinshi na sada zumunta inda ya nuna yanda suka hadu da wata masoyiyarshi a babban birnin tarayya, Abuja.Bidiyon ya dauki hankula, kallarshi a kasa:


Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment