Tuesday, 12 November 2019

Kalli hotunan haduwar, Ministan Sadarwa, Sheikh Pantami da Mohamed Salah

Minsitan Sadarwa, Sheikh Isa Ali Pantami kenan a wadannan hotunan yayin haduwar da yayi da tauraron dan kwallon kafar kasar Egypt me bugawa kungiyar Liverpool ta kasar Ingila wasa, Mohamed Salah.
Pantami ya hadu da Salah ne a filin jirgin Cairo inda suka gana.

Hotunan sun dauki hankula sosai.
Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment