Thursday, 28 November 2019

Kalli hotunan yayin da gwamnan Zamfara ya sakawa dokar soke biyan tsaffin gwamnoni hannu

Yayin Da Gwamna Matawalle Ke Sanya Hannu Kan Dokar Hana Tsoffin Gwamnonin Jihar Zamfara Kudin Fansho.
Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment